Ango da Amarya:Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad da amaryarsa, Naeema

Wadannan karin hotunan Ango, Bashir Ahmad, wanda hadimin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne da Amaryarsa Naeema.

 

A yau ne dai za’a daura auren masoyan a jihar Katsina.  Muna tayasu murna da fatan Alheri.

\

Read Also:  ZABEN EDO: A kauce wa siyasar ‘a-mutu-ko-ai-rai’ -Gargadin Buhari

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.