Maryam Yahaya Takusa Ajalin Mutuwar Wani Saurayi

Maryam Yahaya Takusa Ajalin Mutuwar Wani Saurayi

Munayi Muku Godiya Sosai Da Kallon Wannan Video, Dafatan Kunji Dadin Abinda Kuka Kalla
Sannan Kada Ku Manta Kuyi Subscribe Na Wannan Channel Namu (TopHausaTv)

Read Also:  Wani Matashi Yayi Bayanin Abunda Yafaru Akan Mutuwar Abba Kyari Tonon Asiri

30 COMMENTS

  1. Kai jama' a maryam yahaya fah tafi shi gaskiya shi wannan saurayin wawa ne ma haukachi kuma azalumi Dan wuta yake in ya kashe kansa saboda soyayya ka sani baka da wata hujja da zaka gaya wa Allah a ranar gobe kiyama kana mata soyayyar da bata San kanai da ita ba har ka makalkale ka kai kanka ga halaka jama' a kuyi wa Maryam yahaya Adalci ba a soyayyar dole kuma in har tana son shi da baza ta bar shi arana ba shi ma sai ya bi hanyar da ta dace ya Isar da sakon soyayyar sa amma ni Agaskiya maryam yahaya ta birgeni kuma tayi min daidai wannan ba ma masoyin ta bane makiyi ne na gaske.

  2. Hmmmmm asara yawun bacci.rashin abinyi neh wlh wawa kawae.dakasani kahada da hipo ae.mumu.sahoda wata banxa har xakaso kashe kanka wallahi dasaeka gane kurenka wajen lawakiri ae😂😂😂😂

  3. Itama dai yakamata ta nemesa su gaisa suyi hoto ya tabashi kudin mota ya kuma garinsu ai so ba karya bane kuma mai sanka ko kare ne wlh yafi makiyinka sau dubu ALLAH kara mana San manzan ALLAH s a w

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here