Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un Allah yayiwa Jarumar Kannywood Fadila Muhammad (Hubbi) rasuwa

Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un Allah yayiwa Jarumar Kannywood Fadila Muhammad (Hubbi) rasuwa

Allah yayi ma wannan shahararriyar jarumar kannywood dinnan rasuwa wato fadila muhammad wacce aka fi sani da hubbi wanda wannan sunan ta samo shine a wannan shahararren movie din mai suna hubbi.

Dama ta dade da daina fitowa a movie Allah yajikanta yayi mata rahama.

\
Read Also:  Tirkashi Yadda Aka Yima Mome Gombe Fyade

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.