Gawar Mahaifin Ali Nuhu Kenan Yayinda Ake Shirin Sakata Cikin Kabari Emanuel Nuhu Poloma

Gawar Mahaifin Ali Nuhu Kenan Yayinda Ake Shirin Sakata Cikin Kabari Emanuel Nuhu Poloma

Munayi Muku Godiya Sosai Da Kallon Wannan Video, Dafatan Kunji Dadin Abinda Kuka Kalla

Read Also:  An kama barayin mota da suka buge da bacci a cikin motar da suka sata

29 Comments

  1. To kai Ali nuhu yanzu ne zaka San da cewa addinin da kake ciki ba addinine Maison zaman lafiya ba wato addinin musulunci , ko arayuwanka ka taba jin kirista yana ma Wanda ba kirista ba mugayen fata haka ga mamaci?to wannan ya zama maka darasi! Allah ya jikan baba amin. Ai ni kam nagade ma Allah da yasa ni cikin addinin kiristanci.

  2. Daz one thing I hate about dis so-called Muslims they believe da cewa sune da aljanna Kuma ba hakabane Allah shine Mai hitsabi ba ubanda ya Isa ya San inda mutum Zai shiga idan ya Mutu b you a Christian or a Muslim Kawai ya Mutu Sai a barshi ya huta Idan baza Ku iya adu'a Sai ku yi Shiru Allah ubangiji ya jikan Shi Allah sa ya huta

  3. Gaskiya be dace wlh Allah gafurur rahimne wannan abin da kukeyi kunayiwa Allah shishshigi wlh idan kasan farkon ka bakasan yanda tsakiyar ka zata kasance ba karshenka dai mutum kuma bakasan ta yadda zakatazo makaba

Leave a Reply

Your email address will not be published.