GL Trends


GIST | NEWS | COMEDY

MUSIC PROMO   ADVERTISE HERE   GIVEAWAY


« | »

Hausa Gist

An yiwa yarinya ‘yar Makarantar Sakandire Fyade sannan aka kasheta

Posted by on September 21, 2020

An yiwa wata yarinya, Fathia Ojowoe ‘yar Kimanin shekaru 14 fyade har ta mutu a Agbeloba-Oriyonri dake Abeokuta jihar Ogun.

 

Yarinyar dai ‘yar makarantar Sakandare mahaifiyarta ta aiketa zuba Gasoline ne inda daga baya wasu sukace photo voltaic ganta da wani mutum, kwanaki 3 aka shafe ana nemanta inda daga baya aka ga gawarta kusa da gidan kakanta.

\

Mahaifiyarta wadda a yanzu bata tare da mahaifin yarinyar tace ba za ta fadi komai akan rasuwar diyarta ba amma wanda ya kashe diyarta zata tabbatar an hukuntashi.

 

\

Kakakin ‘yansandan jihar, Abimbola Oyeyemi ya bayyana cewa zasu tabbatar an kamo wanda yayi wannan aika-aika dan hukuntashi ya kuma ce photo voltaic aika da gawar zuwa Asibiti.

Read Also:  Yanda Suarez ya sha kuka saboda Alhinin barin Barcelona

 

Wata kungiyar kare hakkin yara a jihar ta yi Allah wadai da lamarin inda ta jawo hankalin cewa ya kamata yansanda su mayar da hankali wajan ganin an kamo wanda yayi wannan laifi.

Post Views: 114


CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Share this post with your Friends on

 

No Comments Yet

Leave a Reply


Go Back To The Top


« | »


Looking for a song? Search below


MUSIC

VIDEO