Tsohon Dan Majalisar tarayya Kuma dan kwankwasiyya Hon Ali madaki Gini Yace Edo fa,na gaya muku ba Gama bace da zaku debi yan daba da adda ku kori mutane ku rubuta consequence a Inec office,a shigo da returning officer state coalition coronary heart da kokawa sannan a samu Professors na karya suyi annoucing.

Kun dauka zuwan Madugu yaje gari yayi sati guda wasa ne?Harka ake ta ilimi ba jahilci ba.

Congratulations to the PDP family da HE Governor Obaseki da Deputy sa abokina HE Philips Shu’aibu.

\

Allah Ya bamu lafiya da zama lafiya.Amin.

Read Also:  Tinubu ya zubar da mutuncinsa akan siyasa>>kungiyar matasan Yarbawa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here