Hotuna: Gawar Sarkin Zazzau ta isa Zaria

Da yammacin yau ne Gawar Marigayi Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris ta isa Zaria, inda ake sa ran za a gudanar da jana’izar sarkin da misalin ƙarfe biyar na yammaci.

Sarkin ya rasu ne a yau Lahadi, a asibitin sojoji na 44 da ke birnin Kaduna.

Sarkin ya rasu yana da shekaru 84, ya kuma shafe shekaru 45 kan karagar mulki.

\

\
Read Also:  Yanzu nan: Hukumar DSS ta aikawa Alhaji Mahadi Shehu goron gayyata a Abuja

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here