Dan Takarar Jam’iyar APC a jihar Edo Pastor Eze-iyamo ya Taya Jam’iyar PDP lashen Zaben jihar ya rubuta a shafinsa na Twitter Yana Mai cewa Zabe ba yaki bane Ina taya Jam’iyar hamayya ta PDP murnar lashen zaben Kuma Yace wannan lokacin aiki tukuru Cikin Shekaru 4 masu Zuwa Ina taya murna

Read Also:  Mai sayar da burkutu ta yi wa ƴar sanda duka saboda N150,000, ta yaga mata kaya

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here