Nayi Matukar Farin ciki Da ƙara kudin Mai Da Buhari Yayi ~ inji Rarara

A cikin firar da gidan jaridar voa da tayi da shahararren mawakin siyasar apc dauda adamu abdullahi kahutu rarara yayi.

  • Ya nuna jindadinsa da farin ciki akan kudin da mai da buhari yayi a nigeria.

Domin ji da kallo daga bakinsa ku saurari wannan bidiyon nasa.

\
Read Also:  Kwace Bizar Ganduje El Rufa’i Naji dadin kwace Bizar Azzalumai masu Magudin Zabe Saraki

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here