Kalli Abinda Ma’aurata Sukeyi Yanzu Wanda Suke Kwashe Albarkar Aurensu Tun kafin Ayi Auren

Kalli Abinda Ma'aurata Sukeyi Yanzu Wanda Suke Kwashe Albarkar Aurensu Tun kafin Ayi Auren

Kalli fa yanzu shagala iri iri a, cikin duniyar nan munsan yadda zamuyi mu kirkireta tun anayin free marriage ceremony footage aka yin free marriage ceremony video.

Mutum ya dinga lalata da matarsa a idon duniya ko ace wacce zai aura tunda basuyi auren ba kuma kama ganin ai babu komai tunda aurenta zakayi to ka danadi abinda zakace ma Allah domin sai kaci bugu.

Allah ya kara karemu daga aika ta abin dana sani.

\

Read Also:  PDP ta zabga babbar asara a jihar Bauchi, jigonta ya bi Dogara APC
About Niddyk 919 Articles
Daniel OlAkUnLe is the founder and editor of Naijafutures . He loves to share education news from various sources to keep readers informed.

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.