Ana Wata Saiga Wata Fatima Ali Nuhu Ta Fito Ta Gaskiyar Abinda Yake tsakaninta Da Hamisu Breaker

Ana Wata Saiga Wata Fatima Ali Nuhu Ta Fito Ta Gaskiyar Abinda Yake tsakaninta Da Hamisu Breaker

Fatima daya ga babban jarumin movie din hausa wato Ali nuhu kwanakin baya ana ta yada jita jitar diyar fatima Ali nuhu tana soyayya da shahararren mawakin wanda tauraruwarsa ke haskawa wato hamisu breaker a da da tayi shiru amma da taji mutane solar hau jita jitar solar zauna.

Sain ta fito da kanta tayi video ta fadi gaskiyar abinda yake tsakaninta dashi ga video nan kasa ayi kallo lafiya.

About Niddyk 642 Articles
Daniel OlAkUnLe is the founder and editor of Naijafutures . He loves to share education news from various sources to keep readers informed.

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published.