Tsawa ta kashe dattawa uku a jihar Katsina

Tsawa ta kashe dattawa uku a jihar Katsina

Tsawa ta kashe magidanta uku a kauyen Kukar-Gesa da ke karamar hukumar Katsina ta jihar Katsina

Kamar yadda iyalan mamatan suka sanar da Vanguard, mazan uku solar rasu ne sakamakon tsawa da aka yi yayin da ake ruwan sama

Manoman biyar ne suka pretend a kasan wata bishiya a gonarsu, amma sai uku suka rasu yayin da biyu suka raunata

\

Tsawa ta kashe mutum hudu cikin manoma biyar da suka pretend a kasan bishiya yayin da ake tafka mamakon ruwan sama a kauyen Kukar-Gesa da ka karamar Katsina ta jihar Katsina.

Malam Musa Danladi, shugaban iyalan ya tabbatar da mutuwar ‘ya’yansa biyu da jikansa daya kuma ya danganta hakan da hukuncin Ubangiji.

\

“Ruwan ya fara wurin karfe 5 na yamma a ranar Asabar, yayin da manoma biyar daga gidanmu suka je girbe geron daga gona,” yace.

Read Also:  Yanzu nan: Hukumar DSS ta aikawa Alhaji Mahadi Shehu goron gayyata a Abuja

Majiya daga iyalan ta sanar da Vanguard a ranar Lahadi cewa, a lokacin da tsawar ta fada a kan bishiyar, uku daga cikin manoman solar rasa rayukansu yayin da biyun suka samu miyagun raunika.

Iyalan solar sanar da mutuwar mutum ukun bayan tsayawar ruwan saman wurin karfe 11 na dare kuma har lokacin ba a gansu ba.

Iyalan solar tura wasu jama’a don su binciko inda gawawwakin suke kuma su ceto sauran, lamarin da suka yi nasara sannan suka mika masu raunin asbiti.

An birne mamatan uku a safiyar Lahadi a makabartar kauyen Kukar-Gesa kamar yadda addinin Islama ya tanadar.

A wani labari na daban, akalla mutane 16 solar rasa rayukansu yayinda gidaje 2,000 suka salwanta sakamakon annobar ambaliyar ruwan sama a jihar Bauchi a shekarar 2020.

Read Also:  Olivier Giroud ya ce ya ki amincewa da komawa Lyon saboda takaddama da Benzema

A rahoton da Jaridar Punch ta yi, an yi ambaliya a kananan hukumomin jihar da dama. Hukumar agajin gaggawa ta jihar Bauchi ta tabbatar da hakan a hirarta da Punch ranar Juma’a.

Sakataren din-din-din hukumar SEMA, Habu Ningi, ya ce ambaliyar ta shafi garuruwa 11 a kananan hukumomi fiye da goma.

Yace, “Mun ziyarci dukkan wuraren da ambaliyar bana ta shafa. Kawo yanzu mun samu rahotanni 11 a kananan hukumomi 11 na jihar.

“Zuwa yanzu, mutane 16 solar rasa rayukansu, 11 a karamar hukumar Bauchi, 1 a karamar hukumar Warji, 2 a karamar hukumar Shira, 2 a karamar hukumar Dambam.”

“Sama da gidaje 2,000 solar ruguje sakamakon ambaliyar. An asarar amfani gona a gonaki 1,117.”

Read Also:  Shugaban kasa ya fadawa Gwamnan CBN ka da a saki kudin shigo da taki da abinci

“Gwamnatin jihar ta taimakawa mutanen da wannan abu ya shafa da kayayyaki domin rage radadin annobar.”

Ningi ya shawarci mazauna su daina gina gidaje a magudanar ruwa kuma su daina zuba shara a cikin rafuka.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.