OBASEKI: Goga, Kai Kadai Gayya
Hausa Gist

OBASEKI: Goga, Kai Kadai Gayya

Dukan-kabarin-kishiyar da Gwamna Godwin Obaseki na PDP ya yi wa abokin karawar sa na APC, Ize-Iyamu, ta zama wata babbar ishara a siyasar Najeriya, musamman ma a zaben 2023 mai zuwa. Obaseki ya zama raina

Sarkin Zazzau ya rasu
Hausa Gist

KARFE !!! Sarkin Zazzau ya rasu

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Allah ya yiwa me martaba sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris Rasuwa. Rahoton da Hutudole ke samu shine Sarkin ya rasune a Asibitin sojoji na 44 dake garin Kaduna. Sarkin ya